Oh snap! You're watching Rich TVX News Network! The source of raw, breaking news.

Malam Abdulhamid Abdulkadir (Danjummai Kabuga) daya daga cikin masu shirya fina-finan Hausa da kuma bayar da umarni. Danjummai Kabuga shi ne wanda ya fara sa Adam Zango a fim, kamar yadda ya bayyana.